Majalisar dattawan Najeriya
Ƴan sanda a jihar Kano, sun gabatar da rahoton bayanai kan zargin da ake yi wa Alhassan Ado Doguwa, na laifin kisan kai. An mika takardun ofishi Antoni Janar.
Yayin da ake gab da kaddamar da majalisa ta 10 a watan Yuni, masu neman kujerar majalisar da dama sun fara raba makudan kudade don neman goyon bayan ‘yan uwansu
Ana zargin Shugaban majalisa ya lakume N5.2bn, ya bar ‘Yan Majalisa 359 da N1.6bn. Idan labarin ya gaskata, Femi Gbajabiamila ya samu $11m a cikin kudin nan.
Hon. Abubakar Nalaraba mai wakiltar Nasarawa a Majalisa ya ce ‘Dan takaran da APC suke so, Abbas Tajudeen ba sananne ba ne a majalisar wakilai, bai da kirki.
Shugaban majalisar wakilai ta Najeriya Femi Gbajabiamila ya gargadi masu sun kawo cikas akan shugabanci majalisun tarayya da su guji bacin ran Bola Tinubu.
Kungiyar Kare Hakkin Musulmai (MURIC) ta bukaci dukkan Musulmai masu neman takarar shugabancin majalisar dattawa su janyewa Kirista daga Kudu don samun daidaito
Takarar Majalisa ta canza domin Alhassan Ado Doguwa ya koma goyon bayan Tajuddeen Abbas. Doguwa ya fasa neman takara a majalisa tun da jam’iyya ta raba gardama.
Gwamnatin tarayya na neman karbo bashin $800m daga kasar waje. Sanata Muhammad Ali Ndume ba zai yarda a ci bashin ba, ya ce zai kai Muhammadu Buhari gaban kotu.
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya ba da shawarin yadda ya kamata tsarin majalisar tarayya ya kasance, ya ce wa'adi 3 da kuma shekaru 70 shi ne ya kamata.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari