Majalisar dattawan Najeriya
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, ya bayyana cewa Sanata Godswill Akpabio shi ne ya cancanta da ya shugabanci majalisar dattawa ta 10 saboda kwarewarsa.
Kungiyar dattawan arewa ta bukaci jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da ta bari yan majalisar dokoki ta 10 su zabi wanda suke so ya jagoranci harkokinsu.
Babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), ta bayyana cewa.ba za ta gayawa ƴan majalisunta ƴan takarar da za su zaɓa ba a.shugabancin majalisa.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bukaci zababbun sanatoci da su duba cancanta da ra'ayin kasa wajen zabar shugabannin majalisa ta 10 ba aljihunsu ba.
Rochas Okorocha, ya bukaci shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan da ya koya masa yadda ake komawa majalisar dattawan ba tare da shiga zaben fidda gwani ba.
Sanata Orji Kalu ya sharbi kuka yayin da ya bayyana irin wahalar da ya sha duk da kuw ashi ba barawo bamne amma aka yi masa sharri a lokacin da ya sauka mulki.
Rahotanni sun tabbatar da cewar zababbun sanatoci za su siyar da kuri’unsu kan $5000, $10,000k ko fiye da haka gabannin rantsar da majalisar dattawa ta 10.
Majalisar dattawa ta 9 ta gudanar da zaman karshe watau na bankwana yau Asabar a zauren ta da ke Abuja, Sanata Kashim Shettima da matar Tinubu sun halarta.
Sanarwar Tinubu ta dakatar da gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ta jawo ra'ayoyi mabanbanta daga bakunan 'yan Najeriya. A yayin da wasu.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari