Majalisar dattawan Najeriya
Sanatan Najeriya ya bayyana abin da ya hango game da abubuwan da shugabancin Tinubu suka kunsa a yanzu da kuma abin da za a saka a nan gaba idan an dace.
Ƙungiyar SERAP ta maka shugaban majalisar dattawa, sanata Godswill Akpabio, da wasu sanatoci ƙara a gaban kotun bisa karɓar albashi da kuɗaɗen fansho.
Ministan ayyuka David Nweze Umahi da ministan harkokin ƴan sanda, Ibrahim Geidam na cigaba da karɓar albashi a matsayin sanatoci bayan sun ƙi yin murabus.
Sanata a jihar Benue, Titus Zam ya bayyana damuwarsa kan sansanin 'yan gudun hijira a jihar inda ya ce a yanzu haka iyayensa su na can cikin kuncin rayuwa.
Biyo bayan kudirin da Sanata Yar'adua ya gabatar a majalisar dattijai, ta amince zata gayyaci manyan hafsoshin tsaro kan sace-sace ɗaiban jami'a a ƙasar nan.
An samu tashin hankali a ranar Laraba, 4 ga watan Oktoba a majalisar dattawa bayan ministan Tinubu ya suma lokacin tantance shi sannan ɗan jarida ya rasu.
Sabon minista da ya maye gurbin Nasir El-Rufai daga jihar Kaduna, Balarabe Abbas Lawal ya ce gajiya ce ta sa ya fadi a majalisar Dattawa yayin da ake tantance shi.
Majalisar dattawa ta tabbatar da zabin Balarabe Abbas Lawal (Kaduna), Dr Jamila Bio Ibrahim (Kwara) da Ayodele Olawande (Ondo) a matsayin ministoci.
An samu nasarar farfaɗo da Balarabe Abbas Lawal, wakilin jihar Kaduna domin zama minista bayan ya kife lokacin da ake tantance shi a majalisar dattawa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari