Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya aike da wasiƙa zuwa ga majalisar dattawan Najeriya domin neman amincewarta kan ministoci uku da ya ƙara naɗa wa.
Shugaba a majalisar dattawa ya bayyana bukatar masu shirin yajin aiki su janye yayin da ake ci gaba da shirin ruyfe Najeriya a makon da za a shiga.
Sabon gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso ya yi alkawarin kawo karshen tashin farashin kaya a kasar da kuma dakile cire wa mutane kudade a bankuna.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana yadda tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya so gurgunta zaben 2023.
Majalisar Dattawa a yau Talata 26 ga watan Satumba ta kammala tantance gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso a dakin majalisar a Abuja.
Majalisar dattawa ta fara aikin tantance Yemi Cardoso a matsayin wanda zai maye gurbin Godwin Emefiele a shugabancin babban bankin Najeriya (CBN).
Sanata mai wakiltar mazaɓar kudancin jihar Ondo, Sanata Jimoh Ibrahim, ya sanar da naɗin mutanen mazaɓarsa 100 a matsayin masu taimaka masa na kai da kai.
Rahotannin da ke fitowa sun nuna cewa aƙalla akwai gwamnoni 10 da wasu ƙungiyoyi da ke ƙulla shirin raba Godswill Akpabio daga shugabancin majalisar dattawa.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta zaryar da hukinci kan ƙarar da tsohon sanata Adamu Bulkachuwa ya shigar ta neman a hana ICPC bincikarsa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari