Majalisar dattawan Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Hon Aliyu Ibrahim Gebi ya ƙaryata cewa ya cutar da Najeriya ta hanyar yada labarin karya ga ofisoshin jakandancin kasashen waje.
A labarin nan, za a ji cewa wani ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Dawakin Kudu/Warawa, Muhammad Danjuma Hassan ya rasu bayan ya sha a babban birnin tarayya Abuja.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya kasa rike hawaye yayin jana’izar marigayi Sanata Barinada Barry Mpigi a Port Harcourt, yana tuna kusancin da suke da shi.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya yi magana kan rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP wanda ya kawo rarrabuwar kawuna a cikinta.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi kira ga sarkin Gombe Abubakar Shehu Abubakar da ya saka baki a rikcin da wani dan jihar Gombe ya jawo a jam'iyyar ADC.
Tsohon sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Dino Melaye, ya yi maganganu kan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya roki Majalisar dattawan Najeriya ta amince masa ya karbo bashin Dala biliyan 6 daga bakuna 2 a wasu kasashen waje.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya ce za a kirkiri jihar Anioma tare da Asaba a matsayin babban birninta, ya ce za a sauya na Delta.
A labarin nan, za a ji cewa mutum daukaka kara ta yanke hukunci game da ƙorafin tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufa'i a kan majalisar dokokin jiharsa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari