Majalisar dattawan Najeriya
Sanata Kabiru Marafa ya bayyana goyon bayansa ga barazanar Shugabar Dinald Trump na daukar matakin soji kan Najeriya, ya ce lamarin tsaron Najeriya ya lalace.
Sabon Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa ya yabi gwamnonin jihohin Kudu maso Yamma bisa yadda suka hada kai wajen tabbatar da tsaro a yankinsu.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara kuma Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma ya soki masu neman shugaban kaaar Amurka, Donald Trump, ya tsoma baki a harkokin Najeriya.
Majalisar wakilai ta bukaci gwamnati ta bayyana sunayen wadanda ke daukar nauyin ta’addanci da garkuwa, domin tabbatar da hukunci a fili da kuma kare al’umma sosai.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kara nada sababbin ministoci a shekarar 2025 da muka fara bankwana da ita, sai dai babu wanda ya kora kawo yanzu.
Majalisar dattawa ta amince da bukatar Shugaba Bola Tinubu na tabbatar da nadin tsohon hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa a matsayin sabon ministan tsaro
An samu hargitsi a majalisar dattawa yayin da ake kokarin tantance sabon ministan tsaro, Christopher Musa. Wasu 'yan majalisa sun dage sai an yi wa Musa tambayoyi.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ta aika sako ga 'ya'yanta a fadin Najeriya game da manyan taruka biyu da za a gudanar a Abuja.
Majalisar dattawan Najeriya ta shirya tantance Janar Christopher Musa a matsayin Ministan tsaro. Tantancewar na zuwa ne bayan nadin da Tinubu ya yi masa.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari