Majalisar dattawan Najeriya
Majalisar tarayya ta caccaki hukumar kwastam kan gaza gabatar da bayanan shige da ficen kudin hukumar na tsawon shekara uku ga akanta janar na kasa.
Mijin Layla Ali Othman, Yusuf Adamu Gagdi, ya yi barazanar maka kawarta Sadiya Marshall a kotu saboda bata suna, a shafin X ya bayyana haka a ranar Litinin.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya tura muhimmiyar bukata Majalisar Dattawa a Najeriya bayan dawowarta daga dogon hutu da suka yi na karshen shekara a Abuja.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar APC a jihar Anambra, Sanata Ifeanyi Ubah ya ce wa'adi daya kacal ya ke bukata ya daura jihar kan turbar ci gaba da tattalin arziki.
Majalisar Burtaniya ta dakatar da Mambar Majalisa 'yar Najeriya saboda kalamanta da ke nuna goyon bayan Gaza kan kisan gillar da Isra'ila ke musu.
Dr Yusuf Adamu Gagdi PhD., OON ya yi turawa matarsa, Layla Ali Othman sako na musamman, yana fatan duk wani aheri a rayuwa a ranar murnar cikar ta shekara 38.
Hadimin shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, Ime Udoworen ya gamu da ajalinsa bayan zargin shugabannin APC da daukar nauyin kisan a Akwa Ibom.
Hadimin Jonathan da Obasanjo ya sasanta da Ali Ndume bayan ya caccake shi a fili. Doyin Okupe wanda ya yi aiki a Aso Rock ya yarda da matsayar Sanatan.
Kotun Ƙoli ta tabbatar da cewa Farouk Lawan, tsohon dan majalisar tarayya, zai shafe shekaru biyar a gidan gyaran hali kamar yadda Kotun Daukaka Kara ta ayyana.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari