Majalisar dattawan Najeriya
A maimakon a rika bada kudin da za a karkatar, Muhammadi Ali Ndume ya kawo kudiri. ‘Dan majalisa ya kawo kudirin da zai ba marasa karfi ikon sayen shinkafa
Sanatan Borno ta Kudu, Muhammad Ali Ndume ya ambaci asalin matsalar da ake ciki a mulkin Bola Tinubu, ya ce dole kowa sai ya taka rawar gani a kasar.
Majalisar dattawa ta amince da bukatar da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya gabatar a gabanta kan wasu nade-nade da ya yi a wasu hukumomin gwamnatin tarayya.
A bara Bola Tinubu ya aiko takarda zuwa ga majalisar dattawan, ya nemi a tabbatar da nadin da ya yi. Yanzu an amince da mutane 17, an yi watsi da wasu biyu.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Akpabio, ya yi zargin cewa duk wannan zanga-zangar da mutane ke yi kan tsadar rayuwa makirci ne da wasu suka shirya.
Kalaman shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, kan zanga-zangar da ake yi a kasa, sun fusata ran 'yan Najeriya yayin da suka yi masa martani mai zafi.
Shugaban majalisar dattawa ya ce kowace jiha ta samu N30bn saboda a samar da abinci. Tsohon gwamnan na jihar Akwa Ibom ya ce ta hannun FIRS aka fitar da kudin.
Yayin da Gwamnatin Tarayya ke kokarin cire tallafin wutar lantarki, Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci Gwamnatin da ta janye shirin a halin da ake ciki.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, bai ji dadin kalaman da Godswill Akpabio, ya yi a kansa ba, ya bukaci ya biya shi diyya.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari