Fadar shugaban kasa
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, tare da mai ɗakinsa sun tattara sun koma Glass House, gidan shugaban da zai miƙa mulki a fadar Aso Rock, Abuja.
Femi Adesina ya fitar da sanarwa ta musamman cewa Muhammadu Buhari ya tsawaita wa’adin ziyarar da ya kai birnin Landan a dalilin ganin Likita da yake so ya yi.
Shekara 13 bayan rasuwar tsohon shugaban Najeriya, Umaru Yar’Adua, uwargidansa, Hajiya Turai Umaru Yar’Adua ta bayyana wa gidan BBC yadda rayuwa ta kasance mata
Rundunar sojin Najeriya ta gargadi masu kokarin ganin sun kulla makarkashiyar da zata hana rantsar da sabon shugaban kasa Asiwaju Ahmed Bola Tinubu inda suka ce
Kwanan nan aka ji fitaccen ‘Dan siyasar nan, Shehu Sani ya yi wasu maganganu na hikima a shafinsa na Facebook a matsayin shawara ga masu shirin karbar mulki.
Za a samu labari cewa Gwamnatin Tarayya ta fara shirin cefanar da Asibitin Fadar Shugaban Kasa da wasu sassa da ke karkashin fadar gwamnatin ga ’yan kasuwa.
Muhammadu Buhari ya ce yin ci-rani ba laifi ba ne, halin da aka samu kai ne ya jawo haka. Mai magana da yawun Shugaban kasa ya fadi haka da aka yi hira da shi.
Hadimin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, Femi Adesina, ya bayyana cewa ba da yawun shugaban ƙasa Buhari, aka yi wa ƴan Najeriya wasu alƙawuran ba a 2015...
Karamin ministan kwadugo da samar da ayyukan yi a gwamnatin Buhari, Festus Keyamo, ya ce ikon Allah ne kaɗai zai iya kawo cikas a bikin rantsar da Asiwaju.
Fadar shugaban kasa
Samu kari