Fadar shugaban kasa
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince hukumomin NEMA da NAHCON su koma ƙarƙashin kulawar ofishin mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima daga yanzu.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabbin hafsoshin soji, sufeto janar na yan sanda da kwanturola Janar na Kwastam a ranar Litinin.
An tsige duka shugabannin da ke kula da ayyukan hukumomi, cibiyoyi da kamfanonin gwamnati. Bola Tinubu ya sallami daukacin wadanda Muhammadu Buhari ya nada.
Bola Tinubu Ya Nada Karin Hadimai, Hadiza Bala Usman da Musawa Sun Samu Shiga. Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume ya ce an canza har da shugaba kwastam.
Gwamnatin tarayyan Najeriya karkashin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya koma teburin tattaunawa da ƙungiyoyin kwadugo kan batun cire tallafin man fetur.
A ranar 24 ga watan Yuni za a zabi Shugaban kasa da 'Yan Majalisa a Sierra Leone. Tuni Yemi Osinbajo ya jagoranci tawagar kungiyar Commonwealth zuwa kasar.
Tsohon ɗan majalisar wakilai, Muhammad Gudaji Kazaure, ya lissafo jerin mutum 12 da yakamata a Shugaba Tinubu ya bincika domin farfaɗo da tattalin arziƙin ƙasa.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi bakuncin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, da shugaban kamfanin Ɗangote Group, Aliko Dangote.
Jagoran Neja Delta kuma tsohon ɗan fafutukar neman sauyi, Mujahid Asari Dakubo, ya ce mafi akasarin ɓarayin ɗanyen mai a Najeriya Sojoji ne ke ɗaukar nauyi.
Fadar shugaban kasa
Samu kari