Malaman Izala da darika
Fitaccen malamin hadisin Annabi SAW, Jabir Sani Maihula ya tofa albarkacin bakinsa a kan halin da aka shiga a dalilin canjin manyan kudi da Gwamnan CBN ya yi
Wani ‘Danuwan Abduljabbar Kabara, Askia Kabara ya ba shi kariya, bai goyon bayan a kashe sa. Wannan Bawan Allah kani ne ga Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara.
Mun kawo wasu daga cikin ababen lura da fa'idojin da za a iya tsinkaya daga daga shari’ar malamin nan, Abduljabbar Nasiru Kabara a kan batanci ga Annabi SAW.
Majalisar Malaman Musuluncin Kano ta yaba hukuncin kisa ta hanyar rataya da Kotun Musulunci ta yankewa Abduljabbar Nasiru Kabara kan batanci ga Manzon Allah.
Mun tattaro abin da malamai suke fada bayan an ji labarin kotun shari’a ta yanke hukuncin kisan-kai a dalilin batanci ga Annabi SAW ga Abduljabbar Nasiru Kabara
Jami'an tsaron rundunar 'yan sanda jihar Bauchi sun damke malamin da yai zargin malaman 'kungiyar IZALA da bin 'yan siysa da kuma biyewa kyale-kyalen duniya
Shugaban Kungiyar Izala, Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau,ya karbi rahoton aikin da ya saka mambobin kwamitin Jibwis Social Media na tattara adadin masallatai.
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya yi wa almajiransa bayanin harin da aka kai masu a ranar Laraba, 31 ga watan Agusta 2022 a masallacinsa da ke garin Bauchi
Wani matashi mai suna Abdullahi Sulaiman ya jingine aikin wani kamfani da ke birnin Lagos domin hukumomin kamfanin na hana shi sallah a duk lokacin da zai yi.
Malaman Izala da darika
Samu kari