Hukumar Sojin Najeriya
Akwai sojojin da za ayi wa karin matsayi a dalilin ritaya da aka yi a yanzu. Za a cike gibin da za a bari na mukamai, saboda haka wasu za su samu karin girma.
Hedikwatar tsaro ta umarci duk sojan da yake gaban sababbin Hafoshi ya ajiye aikinsa. Nadin sababbin Hafsu ya jawo Janarori za su bar aiki cikin kwanaki kadan.
Malam Nuhu Ribaɗu ya karba daga Babagana Munguno, a matsayin sabon mai bai wa shugaban ƙasa Tinubu shawara kan harkokin tsaron ƙasa NSA, ya ɗauki alkawari.
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da gano wani sansani da ake haihuwar jarirai ba bisa ka'ida ba da kuma safarar mutane a jihar Adamawa da ke Najeriya.
Shugaban sojojin kasa ya canzawa manyan sojojin Najeriya wuraren aiki. Janar Taoreed Lagbaja ya fitar da wasu nade-naden mukaman farko da ya yi a ofishin COAS
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwang, ya bayyana cewa yana da kwarin guiwar sabbin hafsoshin tsaron da aka naɗa zasu taka rawa wajen magance kalubalen tsaro.
Jami'an sojin rundunar Operation Hadin Kai (OPHK) tare da haɗin guiwar Civilian Joint Task Force (CJTF) sun halaka mayakan kungiyar yan ta'adda 6 a jihar Borno.
Sabon shugaban hukumar sojin kasan Najeriya, COAS Manjo Janar Taoreed Lagbaja, ya kama aiki a matsayin shugaban soji na 23 a tarihi ranar Jumu'a a birnin Abuja.
Wasu tsagerun 'yan bindigan daji sun sheƙe manoma uku, sun tattara wasu manoman da matafiya da ke kan hanyar zuwa kasuwa a Birnin Gwari da ke jihar Kaduna.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari