Hukumar Sojin Najeriya
Kungiyar bunƙasa tattalin arzikin ƙasashen nahuyar firka ECOWAS karkashin shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, tana shirin ɗaukar matakai kan sojojin Nijar.
Tsagerun yan bindiga da ake zaton 'yan fashin jeji ne sun yi garkuwada Fastoci 2 masu wa'azi a Cocin Katolika da ke garin Gyedna, karamar hukumar Tafa a Neja.
Hedikwatar hukumar tsaron ta ƙasa ta fito ta yi magana kan batun cewa Shugaba Bola Tinubu, ya shirya amfani da ƙarfin soja kan sojojin juyin mulki na Nijar.
A ranar Laraba ne shugabannin tsaron ƙasashen ƙungiyar ECOWAS suka gudanar da wani taro na musamman dangane da juyin mulkin da aka yi a Nijar. Taron ya gudana.
Wasu tsagerun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun halaka manaja a gidan gonan tsohon sanatan Kwara ta kudu, Mista Simeon Suleiman Ajibola.
Dakarun hukumar sojin Najeriya da haɗin guiwar hukumomin tsaro sun kai farmaki sansanin mayaƙan haramtacciyar ƙungiyar IPOB/ESN a jihar Anambra, sun cafke 5.
Makonni kaɗan bayan halaka manoma kusan 15, mayaƙan kungiyar ta'addanci watau Boko Haram sun kuma yanke wasu manoma kusan 10 a kauyuka biyu na jihar Borno.
Jami'an sojin rundunar Operation Hadarin Daji (OPHD) sun samu nasarar damƙe kaaurgumin ɗan bindiga da hatsabiban yaransa huɗu a jihohin Zamfara da Sakkwato.
Dakarun sojoji sun samu nasarar cafke wani baragurbin tsohon soja mai safarar makamai ga ƴan ta'addan Boko Haram. An yi caraf da tsohon sojan ne a jihar Bauchi.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari