Hukumar Sojin Najeriya
Majalisar dokokin jihar Neja ta cimma matsaya kan hanyoyin da ya kamata a bi wajen kawo karshen ayyukan ƴan bindiga da suka zafafa hare-hare a wasu yankuna.
Dakarun Operation Fansan Yamma sun kashe Kachalla Na Faranshi a dajin Zurmi. Na Faranshi ya shahara wajen safarar makamai da kai hare-hare a Arewa maso Yamma.
Yan bindigar da suka sace mamban Majalisar dokokin jihar Anambra. Justice Azuka sun ƙashe shi, an gano gawarsa da ta fara rubewa a gadar Neja ta biyu.
Rahotanni daga yankin Bakori a jihar Katsina sun nuna cewa wasu ƴan bindiga sun afka garin Tsiga da ke yankin Bakori a Katsina, sun sace mHarazu Tsiga da wasu.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun shiga garuruwa biyu a yankin ƙaramar hukumar Kauru ta jihar Kaduna, sun kashe mutane 2 sun yi awon gaba da wasu biyar ranar Litinin.
Hatsabibin ɗan bindiga, Kachallah Bugaje ya tuba daga ta’addanci tare da mayaƙansa 50, inda ya saki mutane 50 da ya yi garkuwa da su bayan karɓar kudin fansa.
Hedkwatar sojoji ta ƙasa watau DHQ ta ce, dakarunta sun samu gagarumar nasara a yaƙi da yan ta'adda a watan farko na 2025, sun kashe sama da 350.
Rahotanni sun nuna cewa sojoji da dama sun rasa rayukansu da wani direba da ake tunanin yana cikin maye ya bi ta kansu da safiyar Juma'a a jihar Legas.
Fitaccen malamin cocin nan da ya shahara wajen hasashen abin da zai faru, Primate Ayodele ya ce yan ta'adda na shriye shiryen kai farmaki a jihohin Arewa 8.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari