Hukumar Sojin Najeriya
An samu hatsaniya tsakanin sojoji da 'yan sanda a jihar Adamawa a daren jiya wanda ya yi sanadin mutuwar wani Sifetan dan sanda mai suna Jacob Daniel.
An yi ba ta kashi a sanyin safiyar ranar Laraba tsakanin rundunar 'yan sanda da sojoji a Yola, babban birnin jihar Adamawa,an kashe sufetan 'yan sanda.
Rundunar Operation Safe Haven ta bayyana cewa sojoji sun yi ajalin wani hatsabibin ɗan bindiga da wasu yan ta'adda 6 duk a ƙaramar hukumar Zangon Kataf.
Hedikwatar tsaro ta ƙasa ta musanta rahoton da aka yaɗa cewa babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya, Christopher Gwabin Musa, ya yi bankwana da duniya.
Manyan hafsoshin tsaro da sufeto janar na ‘yan sanda (IGP), Kayode Egbetokun, sun bayyana gaban majalisar wakilan tarayyar Najeriya don tattaunawa kan matsalar tsaro
Hedikwatar tsaro ta bayyana ainihin yadɗa dakarun sojojin Najeriya suka fatattaƙi yan ta'addan da suka farmaki ayarin motocin Mai Mala Buni ranar Asabar.
Rundunar sojin ta kai hare-haren ne bayan samun wasu rahotannnin sirri na cewa dan ta'addan mai suna Boderi da mambobinsa na zaune a Tsauni Doka.
Rundunar Sojin Najeriya ta samu Farfesa na farko a tarihinta. Laftanal-Kanal Abubakar-Surajo Imam ya kai muƙamin Farfesa a kwalejin horas da sojoji ta Najeriya.
Yanzu muke samun labarin yadda Allah ya yiwa tsohon gwamnan jihar Filato rasuwa bayan da aka bayyana ya yi rashin lafiya. AN bayyana kadan daga tarihinsa.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari