NLC
Kotun ɗa'ar ma'aikata mai zama a birnin tarayya Abuja ta haramtawa kungiyar kwadugo ta ƙasa (NLC) da sauran kawayenta da ke shirin tsunduma yajin aiki jibi.
Kungiyar 'Yan Kasuwa, TUC ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya kara mafi karancin albashi zuwa N200,000 don rage radadin cire tallafin mai da ya yi a kasar
Gwamnatin tarayya ta sake shiga zaman tattaunawa da wakilan kungiyoyin kwadugo a Najeriya kan batun da ake ta cece-kuce na dakatar da biyan tallafin fetur.
Tun bayan cire tallafin mai shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi, 'yan Najeriya ke fama da tsadar man fetur a fadin kasar da kuma wahalhalu da dama dalilin hakan.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya shiga ganawa da jagororin kungiyoyin kwadugo reshen Kaduna kan shirin na tsunduma yakin aiki sakamakon cire tallafin fetur.
NUEE ta shirya bin NLC zuwa yajin-aikin da ta ke kira a shiga daga Laraba. Haka zalika kungiyar ‘yan jarida, NUJ, sun bada sanarwar cewa za su shiga zanga-zanga
Zanga-zangar da kungiyar kwadago ke shirin yi kan cire tallafin man fetur da Shugaba Bola Tinubu ya yi ya hadu da gagarumin tangarda gabannin ranar Laraba.
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta sanar da cewar mambobinta za su shiga yajin aikin gama gari daga ranar Laraba, 7 ga watan Yuni kan cire tallafin man fetur.
Za a ji cewa Bola Tinubu zai fara mulki da zanga-zanga da yajin-aikin ma’aikata. Kungiyar kwadago ta yanke shawarar yin yajin-aiki bayan an kara farashin fetur.
NLC
Samu kari