NLC
Kungiyar kwadugo ta kasa watau NLC ta yi barazanar shiga yajin aiki nan da mako ɗaya matukar gwamnatin tarayga ba ta magance karancin naira da ma Fetur ba.
Kungiyar kwadago ta kasa ta goyi bayan kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU, kan cewa da ta yi sai an biya mambobinta albashi da aka rike na tsawon watanni shida.
Kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC, ta umurci mambobinta da sauran kungiyoyi na al'umma da su kasance cikin shiri domin yin zanga-zanga a ranar 27 ga watan Janai
Kungiyar likitoci mazauna kasa sun bayyana gwarin gwiwarsu kan mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo cewa shi ne zai iya magance matsalar da suke fuskanta.
Kamfanin rarrabe wutar lantarki ta Najeriya (TCN) ta dawo da wutar lantarkin jihar Kaduna, sa'o'i kadan bayan kungiyar kwadago ta kasa ta janye yajin aikin NLC.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya ce wadanda suka katse kasuwanci a jihar da sunan yajin aiki zasu dandana kudarsu, jaridar The Cable ta ruwaito.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya sha alwashin sallamar dukkan ma'aikatan jinya da malaman jami'a da suka shiga zanga-zangar kungiyar kwadago a jihar.
Kafin fara yajin aikin kwanaki biyar na jan kunne da kungiyar kwadago ta Najeriya ta shirya farawa a ranar Litinin a jihar Kaduna, Gwamna Nasir El-Rufai yace.
Gwamnatin Buhari ta amince da tsawaita shekarun likitoci da ma'aikata kiwon lafiya zuwa 65. Hakazalika na kwararrun likitoci shi kuwa har zuwa 70 kafin ritaya.
NLC
Samu kari