Labaran tattalin arzikin Najeriya
Abubakar Malami, Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF) kuma Ministan Shari’a, ya yi magana kan wasu motoci masu tsada da aka baiwa wasu mukarrabansa a Kebbi.
An samu tangardar tashin jirgi a filin jirgin sama na Fatakwal, Omagwa lokacin da tayar jirgin Dana Air da ya nufi Legas ta kama wuta yayin da yake kokarin tash
Malaman jami'a karkashin NAAT sun dauki mataki kan daina biyan albashi da gwamnatin Najeriya ta yi kansu saboda shiga yajin aikin da suka yi kwanakin bayan nan.
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta ce binciken da ake yi kan wani attajiri mai suna Afam Mallinson Emmanuel Ukatu, kan kwaya.
An gano wata mota Toyota Highlander kirar shekarar 2017 da aka sace daga titin Ontario a kasar Kanada zuwa Najeriya, an gano motar a wani lungu a cikin Legas.
Kotun kolin Saudiyya a ranar Alhamis ta umurci masu sa ido da su nemi jinjirin watan Shawwal na shekarar Hijira 1443 da yammacin ranar Asabar 29 ga Ramadan.
Sararin samaniyar Twitter ta kama da wuta a daren jiya Laraba lokacin da wani mai amfani da shafin ya nemi attajirin da ya fi kowa kudi a duniya, Elon Musk.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yan kasuwa sun fi samun saukin kasuwancinsu a Najeriya yanzu fiye da shekarun baya. A bisa jawabin da mai magana da ywu
Alamu masu karfi na nuna da cewa, gwamnatin Buhari ta dauki mataki kan malaman jami'a da ke yajin aiki, ta dakatar da biyansu albashi tun a watan Maris din 2022
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari