Hukumar NDLEA
Jami'an hukumar NDLEA sun yi nasarar cafke wasu makafi uku da ake zargin su da safarar miyagun daga jihar Legas zuwa Kano, an kama su ne a Abuja.
Jami'an hukumar NDLEA ta kama wasu kayayyakin bugarwa daga wasu jihohin Najeriya sama da 5, inda aka bayyana abin da aka kwato daga kowacce jiha a makon.
Hukumar NDLEA ta gurfanar da matashi Mohammed Sambo daurin shekaru 10 a gidan kaso kan zargin safarar tabar wiwi kilo 201 a jihar Kano bayan gudanar da bincike.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta cafke wata mace yar sheƙara 42 ɗauke da kwalayen hodar ibilia 52 a filin jirgin Malam Aminu Kano.
Shugaban Jami'ar Abuja, Farfesa Abdul-Rasheed Na'Allah ya bayyana cewa daga yanzu sai an yi wa dukkan dalibai gwajin kwayoyi kafin ba su gurbin karatu a Jami'ar.
A rahoton da muke samu, an bayyana yadda hukumar NDLEA ta kama wasu miyagun kwayoyi da aka shigo dasu ta hanyar basajarsu a cikin gwangwanayen timatir na waje.
Yanzu muke samun labarin yadda KAROTA ta yi ram da wasu kayayyakin da aka shigo dasu jihar Kano, inda aka kama kayayyakin a kokarin batar dasu a cikin birnin.
Rundunar ƴan sanda ta samu nasarar cafke wani jami'in hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA), wanda ake zargi da safarar ƙwayoyi a jihar Legas.
Jami'an hukumar NDLEA sun yi kuskuren halaka wasu matasa da babu ruwansu biyu yayin da suka kai samame maɓoyar masu ta'amali da miyagun kwayoyi a jihar Legas.
Hukumar NDLEA
Samu kari