Hukumar Sojin Saman Najeriya
Biyo bayan kiran neman ɗaukin da suma samu, rundunar sojin saman Najeriya ta samu nasarar sheƙe 'yan bindiga da dama a yankin karamar hukumar Birnin Gwari.
Tsohon kakakin rundunar sojin saman Najeriya, Air Commodore Wapkerem Maigida, ya kwanta dama jim kaɗan bayan ya yanke jiki ya faɗi a birnin tarayya, Abuja.
A ci gaba da kokarin kakkave yan ta'adɗa a shiyyar arewa maso gabashin Najeriya, rundunar soji ta samu nasarar tura mayaƙan ISWAP akalla 70 zuwa lahira a Borno.
Za a ji labari EFCC ta ce Hafsun sojojin sama da aka yi a 2014 ya sace kudin tsaro. Air Marshall Adesola Amosu ya rike gidan sojan sama ne tsakanin 2014 da 2015
Jiragen yaƙin sojojin sama na Najeriya sun halaka wata mata mai ɗauke da juna da wasu ƙananan yara a jihar Kaduna. Sojojin dai sun biyo wasu ƴan bindiga ne.
Wani kurtun sojan kasa ake zargin ya harbe uban gidansa da abokin aikinsa, kuma ya kashe kan shi. Za a ji kwamitin BOI zai yi bincike domin gano abin da ya faru
An fitar da jerin sunaye 37 na wasu mutum 37 da aka kashe a jihar Nasarawa a lokacin da jirgin sojin saman Najeriya ya yi lugden wuta kan makiyaya a jihar.
Hukumar Sojin saman Najeriya ta kai hari dajin sambisa inda aka samu labarin yan ta'addan Boko Haram na ganawa. Jiragen Super Tucano sun yi musu ruwan wuta.
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Operation Open Whirl Punch sunyi nasarar halaka yan ta'adda hudu yayin wani hari da suka kai sansanin yan bindiga a Kaduna
Hukumar Sojin Saman Najeriya
Samu kari