Hukumar yan sandan NAjeriya
Yan sanda sun damke wani matashi mai suna Haliru Aliyu, mai shekaru 32 bayan ya yi garkuwa da kansa sannan ya nemi N500,000 a matsayin kudin fansa daga yayarsa.
Hukumar yan sandan Najeriya ta fitar da sunayen wadanda suka yi nasarar samun aiki, ranaku, wurare da kuma abubuwan bukata domin horar da sabbin daukar na 2020.
Sanata Shehu Sani ya goyi bayan shugaba Buhari bisa kin amincewa da batun samar da 'yan sandan jihohi. Shehu Sani ya ce 'yan daba za a dauka su addabi jama'a.
‘Yan bindiga sun afka garin Makurdi da ke karkashin karamar hukumar Malumfashi a cikin jihar da daren Talata, Vanguard ta ruwaito. Sakamakon harin, mutane biyu
Jami'an yan sanda a jihar Gombe sun kama wani Halilu Aliyu, mai adaidaita sahu, saboda yin karyar cewa an yi garkuwa da shi saboda bashin N250,000 da ake binsa,
An kame wasu mutane masu shiga makarbartar musulmai su sace sassan jikin mamata da aka binne makabarta. Yanzu dai an mika su ga 'yan sanda ana ci gaba da duba.
'Yan sandan Jihar Legas, sun kama wasu mutane biyu, Farouk Mohammed da Jamiu Kasali da ake zargi da kashe wani Babatunde Dada, fasto na cocin Redeemed Christian
A karo na biyu, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ki amincewa da samar da ‘yan sanda yankuna, The Nation ta ruwaito. Ya yarda da cewa jihohi da dama ba za su iy
A kalla mutane biyu ne aka bindige yayin da aka sace yan kasar China uku da ke aikin samar da wutan lankarki a dam din Sino da ke Zungeru a karamar hukumar Wush
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari