Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace yaya da kaninsa da surukinsu a yayin da suke taro na yin sulhu tsakanin ma'aurata a ji
Antoni Janar na tarayya, Abubuakar Malam, ya bayyana cewa Gwamnatin Amurka da Najeriya na tattaunawa ka yiwuwan mika dakataccen jami'an dan sanda DCP Abba Kyari
MURIC ta zargi rundunar yan sanda da yin sanya kan batun kisan wani dalibi, Habeeb Idris, na makarantar Baptist, da ke karamar hukumar Oyun ta jihar Kwara.
‘Yan bindiga sun halaka fiye da mutane 30, sannan sun yi garkuwa da wasu wadanda yawanci mata ne sakamakon hare-hare daban-daban a ranar Juma’a cikin Jihar Zamf
Chukwudimeme Onwuamadike wanda aka fi sani da Evans, a ranar Juma’a, 4 ga watan Fabrairu wanda ake zargin sa da garkuwa da mutane ya sanar da kotun laifuka na m
Rundunar ‘yan sandan Jihar Imo sun kama wani Deberechi Chukwu bisa zarginsa da halaka tsohon jami’in ‘yan sanda a yankin Mgbala da ke karamar hukumar Oguta a ji
Wata mata mai matsakaicin shekaru tana hannun hukuma bayan ta yi yunkurin garkuwa da wani dalibi mai shekaru 5 a Jihar Kano, Daily Trust ta ruwaito. Dalibin, Ba
An gurfanar da wani mutum dan shekara 21, Stephen Monday, a gaban kotun Majistare ta Ebute Meta a Jihar Legas kan zarginsa da duka da sata. The Punch ta rahoto
An kama mutane hudu kan zarginsu da cinna wuta a gonar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da ke Jihar Benue, Channels Television ta ruwaito. Gonar tana yank
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari