Hukumar yan sandan NAjeriya
Kakakin rundunar ‘yan sanda, Benjamin Hundeyin ne ya bayyana hakan a wata wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba a Legas, Premium Times ta ruwaito a yau Alhamis.
An tsare wani mutum mai shekara 23, Vincent Awonugba a gidan gyaran hali na Olokuta kan zarginsa da kashe kakansa mai shekaru 68, Florence Olaoye, saboda abinci
Gwamnan Jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu ya umurci kwamishinan yan sanda, Oyediran Oyeyemi, ya kama Olofun na Irele, na karamar hukumar Irele, Oba Ademola Idowu
Jami'an Tsaro da ke tsaron, Abdullahi Adamu, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC sun yi arangama da mambobin kungiyar daliban Najeriya, NANS.
An kama shi ne a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna lokacin da yake dauke da bindigu biyu da harsasai da kuma mujallu guda takwas da dai sauransu a hannu.
Rahoton dake ishe mu ba da jimawa ba ya nuna cewa kakakin 'yan sandan jihar Ribas, Nnamdi Omoni, ya rasa rayuwarsa farat ɗaya daga kwanciya bacci a gidansa.
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda, Benjamin Hundeyin, ya tabbatar da kama matashin a ranar Lahadi a wata sanarwa da ya fitar, Daily Nigerian ta ruwaito.
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta tsinci wata yar shekara 17, Mildred Ebuka, wacce ta bace a ranar Alhamis yayin komawa gida bayan an tura ta kai sako a Legas
Enugu - Hukumar yan sanda a jihar Enugu ta gurfanar da wasu mata uku kan zargin laifin kashe wata maijego sannan suka sayar da jarirai yan biyun da ta haifa.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari