Hukumar yan sandan NAjeriya
Jihar Neja - Asirin wani matashi mai shekaru 21 ya tonu yayin da aka kama shi yana lalata da wata mahaukaciya a Unguwan Gwari da ke Karamar Hukumar Suleja, Jiha
Akalla mutane 30 ne ake fargabar sun mutu a wani hatsarin mota da ya auku a hanyar Zaria zuwa Kano ranar Alhamis 21 ga watan Yulin wannan shekarar da ake ciki.
Rundunar yan sandan Najeriya a jihohin Adamawa da Benue sun kama wasu fursunoni biyu, Abubakar Mohammed da Ebube Igwe Jude wanda suka tsere daga kurkukun Kuje.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa an yi nasarar kubutar da jami’an yan sanda 10 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Kogi a daren ranar Laraba.
Bayan kammala zaɓen gwamnan jihar Osun, wasu yan sanda da ke aiki a jihar Nasarawa sun shiga hannun masu garkuwa da mutane a kan hanyar koma wa gida a Kogi.
Rundunar Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da cewa shugaban yan bindiga, Ado Aleru, wanda aka nada sarauta ranar Alhamis da ta gabata a masarautar Yandoto D
Yan sanda sun kama wani matashi, Umar Sani, sun gurfanar da shi kan zargin satar injin janareto da lasifikan wani Masallaci a Yola, babban birnin jihar Adamawa.
Ana zargin wasu bata gari sun yi garkuwa da shugaban jam'iyyar APC ta Gundumar Ugu a karamar hukumar Orhionmwon ta Jihar Edo, Godwin Aigbogun. Wani jigo na jam'
Wasu masu garkuwa da mutane a Osun sun bukaci a biya su N500,000 a matsayin kudin fansar wani mai sayar da burodi da suka sace a safiyar Litinin. Wasu yan bindi
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari