Hukumar yan sandan NAjeriya
Wata jami'ar yan sanda, Insufekta Charity ta sha yabo da kyautar N250,000 daga kwamishinan yan sandan jihar Anambra kan ta ƙi karban cin hanci daga wani mutumi.
Wasu yan bindiga da ake zaton yan daba ne sun kai farmaki caji Ofis a yankin ƙaramar hukumar Ethiope ta gabas a jihar Delta, sun kashe ɗan sanda guda ɗaya.
'Yan bindiga a jihar Zamfara sun bukaci Naira miliyan hudu a matsayin kudin fansa na matsahiya 'yar bautar kasa, NYSC da su ka sace a makon da ya gabata a jihar
Kotun majistare da ke Ogun ta tasa keyar wasu mutane biyu daurin watanni uku a gidan kaso kan zargin sata a motocin kamfanin Dangote na kusan miliyan daya.
Rivers - Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki gidan kwanan ɗalibai mata na jami'ar jihar Ribas ranar Alhamis (jiya), sun jikkata wasu daga cikin ɗaliban.
Wasu 'yan bindiga da ake tunanin 'yan fashi da makami ne sun farmaki wata motar sojoji a Benin City na jihar Edo. 'Yanm fashin sun halaka soja 1 tare da ɗauke.
Ana zargin jami'in Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) da soka wa wani dattijo mai suna Omoshola Oludele wuka a kwankwaso kan kudin wuta Naira dubu uku a Osun.
PHALGA sun hada-kai da ‘yan sanda wajen kama wasu da ake zargin ‘yan damfara ne. An cafke ‘Yan Yahoo-Yahoo din ne bayan an zarge su da birne wani yaro da rai.
Kwamshinan 'yan sandan jihar Imo Muhammed Barde, ya ba da umarnin kama wani Sufetan 'yan sandan da aka gani a cikin wani ɗan gajeren bidiyo yana marin direba.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari