Hukumar yan sandan NAjeriya
Rahotanni sun kawo cewa fusatattun matasa sun babbaka wani mutumi da ake zargi da sace-sacen yara a garin Lapai, hedkwatar karamar hukumar Lapai ta jihae Neja.
Al'ummar jihar Neja sun shiga tashin hankali sakamakon ganin tullin motocin jami'an tsaro a fadin jjihar tun bayan hare-haren yan bindiga da ya kashe sojoji 36.
Hukumar Kwastam a jihar Legas ta kama wasu mutane dauke da busassun mazakutan jakuna da kuma kayoyin kifi na fiye da Naira biliyan daya, ta gargadi jama'a.
Rahotanni sun tabbatar da ƴan bindiga sun kai wani mummunan hari kan wani sanannen fasto a birnin Benin, jihar Edo, inda suka raunata shi da halaka matarsa.
Jami'an ƴan sanda sun samu nasarar halaka ɗan ta'adda a wani artabu da suka yi a jihar Katsina. Ƴan sandan sun ƙwato makamai masu yawa a wajen ƴan ta'addan.
Kotun shari'ar Musulunci a jihar Kano ta tsare wani matashi mai suna Abbas Sadiq saboda karya hannun budurwarsa don ta yi waya da wani bayan saka musu rana.
Wani ƙasurgumin ɗan fashi mai suna Owonikoko da jami'an 'yan sandan jihar Ogun suka kama, ya bayyana yadda wani sifetan 'yan sanda ke kawo musu bindigun da.
Kotun majistare da ke Kado a birnin Abuja ta daure ma'aikacin JAMB, Emmanuel Odey kan satar kwamfuta da ta kai Naira dubu 350 don biyan kudin haya na gidansa.
'Yan sanda sun gurfanar da wata mata a gaban kotu, Blessing Udoh kan zargin ba wa hukumar bayanan karya kan cewa an yi kisan kai a jihar Legas, kotu ta daure ta
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari