Hukumar yan sandan NAjeriya
Masu garkuwa da mutane sun sace tsohon ciyaman na karamar hukumar Yorro, Hon. Ishaya Dimas Dila, tare da wasu mutum 10 a kauyen Dila da Kunini, a ranar Lahadi.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta yi nasarar cafke wata mata mai suna Dorcas kan watsa wa mijinta tafasasshen ruwan zafi a jihar kan wani dalili.
Miyagun yan bindigan daji sun buɗe wa kasuwa wuta a cikin mota, sun kasje mutum takwasa daga ciki kana suka raunata wasu mutum huɗu a Katsina ranar Lahadi.
Rahotanni sun nuna cewa wani dan sanda ya bindige jarumin fina-finan Najeriya, Azeez Olalade Ijaduade, a jihar Ogun. Jarumin na can kwance cikin mawuyacin hali.
Rundunar yan sandan Najeriya ta yi magana kan harbin da wani jami'in dan sanda ya yi wa jarumin fina-finan Najeriya Azeez Ijaduade. Ta ce ana gudanar da bincike.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai mummunan farmaki har cikin gidan wani babban likita a jihar Kwara. Yan bindigan sun halaka likitan tare da sace diyarsa.
Yan sanda sun samu nasarar tarwatsa wata maboyar masu aikata muggan laifuka a yankin ƙaramar hukumar Kankara ta jihar Katsina, sun kwato.manyan makamai.
Jami’an ‘yan sanda a Kano sun kama Hafsat Sirajo mai shekaru 24, bisa zargin laifin kashe abokin mijinta, Nafiu Hafizu, ta hanyar daba masa wuka.
Wasu da ba a san ko su waye ba sun kai harin ramuwar gayya a wata rugar Fulani a garin Kpache, karamar hukumar Abaja da ke birnin Abuja inda suka kashe mutum 2.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari