Hukumar yan sandan NAjeriya
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a karamar hukumar Makarfi ta jihar Kaduna inda suka hallaka wani Dagaci tare da bankawa gidansa wuta.
Gwamnan jihar Katsina Umar Dikko Radda ya zargi wasu daga cikin jami'an gwamnati, da jami'an gwamnati sun mayar da satar mutane kasuwanci mai gwani.
Wata babbar kotu a Kano ta hana jami'an tsaro da jam'iyyar APC amfani da jami'an wajen kama wadanda su ka kori tsohon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje daga jam'iyyar.
Bayan yada rahoton cewa wasu jami'an DSS guda biyu sun bindige matashi a gidan mai din Legas, hukumar ta ƙaryata cewa jami'anta ne suka aikata laifin.
Wasu hatsabiban 'yan bindiga sun sake kai mummunan hari a karamar hukumar Birnin Gwari a Kaduna inda suka sace Dagatai biyu da hallaka 'yan banga takwas.
Wata mata mai shekaru 24 ta kashe danta har lahira ta hanyar wurga shi rijiya a jihar Delta. "Yan sanda sun kamata kuma ta amsa laifin bayan bincike.
Rundunar 'yan sanda a Kano ta sanar da cafkewa tare da gurfanar da masu manyan laifuka 3000 cikin shekara guda. Kwamishinan yan sandan jihar ne ya bayyana hakan.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun ta yi nasarar cafke wani jarumin fina-finai mai suna Praise da zargin garkuwa da wata budurwa mai shekaru 14 a jihar.
ACP Olumuyiwa Adejobi, a wata zantawa da manema labarai a jihar Kaduna, ya ce an kama Ibrahim Mandi, wanda ake zargin ya kitsa harin jirgin kasan Abuja-Kaduna.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari