Hukumar shiga da ficen Najeriya
A cikin wata sanarwa da ta fitar, hukumar shige da fice ta kasa ta ce za ta gaggauta bin umarnin Shugaba Bola Tinubu na bude iyakokin Najeriya da Jamhuriyar Nijar.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin DCG Kemi Nanna Nandap a matsayin Kwanturola-Janar ta hukumar kula da shige da fice ta kasa (NIS), kamar yadda Ngelale ya fadi.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke wata babbar mota makare da kwalaben barasa fiye da dubu 24 da aka kwace daga hannun masu fasa kwauri da tsakar dare.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar da naɗin Wura-Ola Adepoju a matsayin kwanturola janar ta hukumar shige da fice ta ƙasa NIS.
Gwamnatin tarayya ta umarci shugaban hukumar kula da shigw sa five ta ƙasa (NIS), Isah Jere, da ya gaggauta yin ritaya. Hakan na ƙunshe ne cikin wata takarda.
Hukumar kula da shige da fice ta kasa ta fara daukar ma'aikata a ranar Litinin, 16 ga watan Janairu. A nan mun kawo wasu abubuwa da ya kamata mutane su sani.
wani jami'in hukumar shige da fice ta tarayyar nigeria badru ya koka kan yadda hukumar shige da fice ta nigeria ta ci zarafin sa da kuma rashin karin girma
Hukumar shige da fice ta kasa NIS ta ce nan ba da jimawa ba idan shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince, zata ɗauki sabbin jami'ai 5,000 don inganta aiki.
Yan bindiga a ranar Talata sun kashe jami'in hukumar shige da fice, NIS, guda daya sun kuma raunata wasu mutane biyu a karamar hukumar Maigatari a Jihar Jigawa.
Hukumar shiga da ficen Najeriya
Samu kari