Hukumar shiga da ficen Najeriya
An kama matar dake safarar yan mata tana tilasta musu karuwanci a kasashen waje
Hukumar kula da shige da fice ta kasa, NIS, ta sanar da kama wata mata da ta shahara wajen safarar yan mata zuwa kasashen waje domin sana’ar karuwanci, a kan iyakar Najeriya da kasar Bini.
Breaking
Aiki ga mai kare ka: Yadda Pantami ya yi haramar gyara Ma’aikatar sadarwa a kwanaki 10
Ministan sadarwan Najeriya watau Isa Ali Pantami ya dauki matakin gyara ma’aikatarsa domin cin ma #NextLevel. Isa Ali Pantami ya cika alkawarin da ya dauka na yankawa Hukumomin da ke kasansa aiki.
Hukumar shiga da ficen Najeriya
Samu kari