Jihar Niger
Mazajen sojojin Najeriya sun ragargaji mayakan kungiyar ta'addancin ISWAP a jihar Neja dake arewacin Najeriya, sun tura tulin yan ta'dda lahira yayin harin.
Jami'an tsaro na hadin gwiwa a jihar Neja sun damke masu laifi 28 sannan sun samo layuka iri-iri, kamar yadda hukumar ‘yan sanda ta bayyana a ranar Talata.
'Yan bindiga masu tarin yawa sun kai farmaki karamar hukumar Rafi ta jihar Neja, a wannan karon sun sheke mutum 1 yayin da suka yi garkuwa da wasu mutum 15.
Wasu tsagerun masu kwarmatawa yan ta'addan yan bindiga bayanai sun shiga hannu a wani ƙauye dake Abuja, eanda ya haɗa iyaka da jihar Neja a Arewa ta tsakiya.
Rahotanni daga jihar Neja sun bayyana cewa wasu yan ta'adda sun kai hari ƙauyen Bobi, dake karamar hukumar Mariga, sun kashe mutane da dama sun kona gidaje
Shugaban jam'iyyar APC ya ba da kyautar miliyoyin kudade ga gwmanatin jihar Neja bayan ziyarar da ya kai jihar a ranar Alhamis. Ya ba da Naira miliyan 50..
Gwamnan jihar Neja dake arewa maso tsakiya a Najeriya, Abubakar Sani Bello, ya tabbatar da goyon bayansa ga jagoran APC na ƙasa, Bola Tinubu, ya ɗare mulki.
Asiwaju Bola Tinubu ya gana da IBB kan batun tsayawarsa takara a zaben 2023 mai zuwa. An ce sun shiga tattaunawa jim kadan bayan isowarsa jihar ta Neja yau.
Masarautar Minna ta dakatar da dagacin Allawa kan auren dole da ya yi wa budurwa tare da cin zarafin mahaifin ta, ya sa 'yan sa kai sun lakada mata mugun duka.
Jihar Niger
Samu kari