Jihar Niger
Wani bene ya ruguje akan wani matashi mai shekaru 15 a jihar Niger lokacin da suke hutawa a gun tare da abokansa, ginin ya fado akan yaron inda ya mutu nan take
Domin ragewa dalibai radadin tsadar ababen hawa saboda cire tallafin mai, Umar Bago na shirin samar da motocin kyauta a makarantun gwamnati don jigilar dalibai.
Gwamnan jihar Niger, Umar Bago ya sha alwashin kawo karshen 'yan bindiga a jihar, ya koka kan yadda suka mamaye wuraren da ke cike da arzikin ma'adinai a jihar.
Kamar yadda abubuwa su ke faruwa a jihar Kano, haka su ke a Neja. Sabon Gwamna, Mai girma Gwamna Umar Bago ya sa hannu ya karbe filayen kamfanoni da gidajen mai
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe akalla mutane 50 a wani farmaki da suka kai garuruwa daban-daban a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja cikin kwanaki uku.
Gwamnan jihar Niger ya rantsar da sabon sakataren gwamnatin jihar da wasu muhimman naɗe-naɗe da ya yi a jihar. Gwamnan ya ce zai ba mata muƙamai sosai a jihar.
Jami'an 'yan sandan jihar Niger ta kama wata mata mai suna Damilola Akinnowuno bisa zargin damfarar mutane fiye da 100 makudan kudaden da ya kai N150m a jihar.
Gwamnan jihar Niger, Mohammed Umar.Bago, ya bayyana cewa zai ba mata kujerun mataimakin shugaban ƙaramar hukuma da sakatarori a ƙarƙashin gwamnatinsa mai ci.
Gwamnan jihar Neja ya bayyana cewa, zai rushe wani ofishin 'yan sanda saboda ya kasance a kan hanyar ruwa wanda ke kawo tsaiko ga ruwan sha a jihar ta Arewa.
Jihar Niger
Samu kari