Nadin Sarauta
Allah ya karbi rayuwar dan marigayi Alaafin na Oyo, Prince Abdulfatai Adeyemi bayan fama da jinya na tsawon lokaci a yau Juma'a 8 ga watan Disamba.
Mitchel Ihezue, sarauniyar kyau ta duniya daga Najeriya ta shirya angwancewa da hamshakin dan kasuwa kuma dan siyasa, Yarima Ukachwukwu. Shekarun ta 26 shi kuma 57.
Masu garkuwa da mutane sun nemi naira miliyan 16 daga iyalan mata takwas da suka yi garkuwa da su a wani kauyen Abuja. Akwai matar sarkin garin cikin matan.
Wasu 'yan bindiga sun harbe wani mai sarautar gargajiya a jihar Imo mai suna Eze Joe Ochulor da ke sarautar Otulu a karamar hukumar Ezinihite Mbaise a jihar Imo.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa shi kan masarautun gargajiya sun fi masa ko wane bangare a Najeriya inda ya bayyana muhimmancinsu ga kawo hadin kai.
Za a ji yadda ‘Yan siyasa ke ta sintiri a Aso Rock domin zama Jakadu zuwa kasashen waje. An ba Bola Tinubu shawarar wadanda ya kamata su zama Jakadun Najeriya.
Rahotanni sun bayyana cewa Sarkin yankin Mowe da ke ƙaramar hukumar Obafemi Owode a jihar Ogun, Oba Festus Oluwole Makinde, ya rasu ranar Talata.
Gwamnatin jihar Osun ta fitar da sanarwa inda take fayyace gaskiyar wani faifan bidiyo da ake yadawa cewa Gwamna Adeleke na Osun yaki gaisawa da Ooni na Ife.
Bola Tinubu zai gyara dokar kasa a Majalisa saboda Sarakuna su yi karfi a Najeriya. Tinubu ya yi wannan alkawari ne wajen bikin taya Sarkin Ondo cika shekaru 70.
Nadin Sarauta
Samu kari