Nadin Sarauta
A ranar Juma’a ne mai martaba Sarkin Biu, Dr Umar Mustapha II, ya bai wa tsohon babban hafsan sojin kasa, Laftanar-Janar. Tukur Burutai, sarautar Betaran Biu.
Sarkin Ogbomosho wanda ake kira da Soun na Ogbomosho, Oba Ghandi Afolabi Olaoye, zai ɗaukaka ƙara kan hukuncin da kotu ta yanke na tsige shi daga sarauta.
Makonni bayan naɗa sabon Soun na masarautar Ogbomoso a jihar Oyo, Oba Ghandi Olaoye, babbar Kotun jiha ta tuge shi daga kan karagar mulki ranar Laraba.
Daga karshe dai an yi wa marigayi magajin garin Zazzau gatan da ake wa kowane Musulmi idan kwanansa ya ƙare, an masa Sallah kuma an kai shi makwanci.
A yau aka wayi gari da rasuwar jakadan Najeriya a ƙasar Morocco kuma Magajin Garin Zazzau, Alhaji Mansur Nuhu Bamalli, wanda Allah ya yi wa rasuwa a jihar Legas.
Alhaji Mansur Nuhu Bamalli, jakadan Najeriya a ƙasar Morocco kuma ɗan uwa na jini watau ƙanin mai martaba Sarkin Zazzau ya rasu yana da shekaru 42 a duniya.
Har yanzu akwai kasashe da dama da ke amfani da tsarin mulkin sarakuna na gargajiya wadanda mafi yawansu kasashen Larabawa ne da ke watse a yankunan duniya.
Gwamnan jihar Katsina Dikko Umar Radda ya cire rawanin Hakimin Kuraye bisa zargin ɗaura aure ba tare da bincike ba, basaraken ya yi martani kan hakan.
Gwamnatin jihar Katsina ta amince da tube Sarkin Kuraye, Alhaji Abubakar Abdullah kan daura aure ba bisa ka'ida ba wanda daya daga cikinsu ke dauke da cuta.
Nadin Sarauta
Samu kari