Musulmai
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya yi bikin sallah tare da Musulmai a Awka da Onitsha inda ya ba su cak na kudi don gyaran masallatai.
Kungiyar kiristocin Najeriya (CAN) ta nuna rashin jin daɗinta bisa ɗaukar doka da hannu da sunan Addini, wanda ya faru da Usman Buba, mahauci a jihar Sakkwato.
Kungiyar malamai da limamai reshen jihar Ogun ta hannun sakatare Shaykh Tajudeen Adewunmi, ta roku sabbin shugabannun siyasa su ji tsoron Allah kar sƴ ci amana.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar na IIi, ya yi kira ga ɗaukacin yan Najeriya su mara wa shuwagabannin baya kuma su dage da yi masu addu'a.
Tsohon ministan sadarwa da tattalin arziki na dijital a lokacin Buhari, Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa ya fuskanci ƙalubale da dama a lokacin da yake.
Tsohon ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya yi kira ga 'yan Najeriya musamman ma Musulman Najeriya da su yi amfani da lokacin.
A yau Talata, Sheikh Musa Lukuwa, ya jagoranci yi wa mahaucin nan, Usman Sallah kuma aka kaishi makwancinsa bayan mutane sun kashe shi bisa zargin ɓatanci.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta taya daukacin Musulmai murnar zagayowar bikin babbar sallah, kungiyar ta bukaci addu'o'i don samun zaman lafiya a kasar.
Wani malamin addini Musulunci a jihar Kwara ya gargadi Musulmi kan runtumo bashin dabba a lokacin sallah don yin layya, ya ce hakan ba dole ba ne a addini.
Musulmai
Samu kari