Musulmai
Mai martaba sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya yi jan hankali ga yan Najeriya kan hadin kai da zaman lafiya a tsakani domin bunkasa da ci gaban Najeriya
An yaɗa hotunan tsohon Sarkin Kano, Sunusi Lamido Sunusi yayin da ya jagoranci sallar Juma'a a jihar Legas bayan ya ziyarci jihar don halartar wani babban taro.
Abdullahi Ganduje, shugaban jam'iyyar APC na kasa ya ce ginin coci a harabar sakatariyar jam'iyyar ya kankama. Ya ce zai kara yawan gwamnoni da 'yan majalisu a APC
Hukumar gudanarwa na bankin Musulunci na Ja'iz ya musanta jita-jitar cewa hukumar EFCC ta kama shugaban bankin Haruna Musa kan badakalar Betta Edu.
Mai shari'a Binta Ibrahim-Galadanchi ta kotun majistire, ta ba da umurnin garkame matashin da ya kashe limami a Kano, ta kuma hada da mahifin yaron.
Malaman addinin Musulunci da Kiristanci sun gargadi 'yan Najeriya kan biyan kudaden haraji inda suka ce saba hakan babban zunubi ne a wurin Allah.
Shugaba Tinubu ya tura sakon jaje ga iyalan marigayi Baba Adinni na Legas, Sheikh Abdul-Afis Aṣamu bayan ya rasu da daren jiya Talata a jihar Legas.
Babban malamin Musulunci a jihar Oyo, Sheikh Abdulfatai Muhali Alaga ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 80 a duniya a yau Talata a Ibadan.
Tsohon Atoni-janar na farko a jihar Kwara kuma kwamishinan Shari'a, Alhaji Alarape Salman ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 81 a duniya a jiya Lahadi.
Musulmai
Samu kari