Musulmai
Gwamnatin Kebbi a sanarwar da ta fitar a safiyar ranar Alhamis, ta tabbatar da cewa tsohon shugaban karamar hukumar Maiyama ya rasu, yau za a birne shi a jihar.
Gwamnatin jihar Niger ta sanar da haramcin sha da sayar da barasa a wasu kananan hukumomi tara na jihar, ciki har da Suleja. Za a tashi gidajen giya daga Minna.
Shugaba Tinubu ya jawo cece-kuce bayan ya je sallar Juma'a da Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas wanda ya kasance Kirista ne a jiya Juma'a.
Ana sa ran shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ne babban bako a wurin taron gasar karatun Alkur'ani mai girma wanda za a fara mako mai zuwa a jihar Yobe.
Daruruwan Musulmai ne su ka fito don yin addu'a ta musamman ga Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau yayin da ake shirin yake hukuncin zabe a jihar.
Wasu matasa sun shiga hannu bayan kama su da zargin yin shaye-shaye da kuma buga ludo a cikin masallaci a Kano, kotu ta tsare su bayan karanto musu zargin da ake yi.
Da yammacin jiya Juma'a ce aka sanar da rasuwar mahaifiyar babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Abdurrazaka Yahaya Haifan a birnin Tarayya Abuja.
Najeriya na da jami'o'i da dama aka kafa bisa tsarin addinin Musulunci a jihohi daban-daban kuma suna ba da ilimi ga dalibai bisa tsarin addinin Musulunci.
Babban hafsan tsaron Najeriya, CDS Christopher Musa, ya ce duk wanda aka gano yana da laifin a jefa wa mutane Bam a Kaduna zai girbi abinda ya shuka.
Musulmai
Samu kari