Mata Da Miji
Kotu ta yi hukunci kan shari’ar Hafsat 'Chuchu' da Nafiu Hafizuinda ta umarci sake duba lafiyar kwakwalwar Hafsat da ake zargi da kisan kai a Kano.
Wani ‘dan Najeriya a turai ya koka bayan mata ta fatattake shi daga gidansu. Ya ce ya kashe miliyoyin naira kan karatunta sannan ya siyar da filayensa kan haka.
Wata mata a kusa da Abuja, Jane Ebi, a ranar Juma’a ta roki kotu da ta raba aurensu da mijinta Monday saboda neman mata da yake yi, ta ce ta gaji.
Zuciyar wani mutumi ya karaya bayan ya gano cewa ba shine uban ‘yarsa ba. Ya yi shirin mayar da ita kasar Amurka ne lokacin da ya gano gaskiya a kanta.
Kakakin 'yan sandan jihar Gombe, Mahid Abubakar, ya bada labarin soyayyar da suka sha da matarsa kafin Allah ya yi ta zama mallakinsa. Ya saki hotunansu.
Wata matar aure ta shiga rudani da damuwa bayan mijinta ya ki cewa komai duk da ya kamata tana cin amanarsa. Ya kamata ne tun a watan Oktoban 2023.
Ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohaneye, ta shawarci mata akan su wanzar da zaman lafiya a gidajensu, ko da a lokacin da fada ya kaure tsakaninsu da mazajensu.
Wani uba a yankin Arewacin Najeriya ya yi watsi da al'ada inda ya kama koyarwar addini ta hanyar raka diyarsa da ta yi aure zuwa dakin mijinta da kansa.
Wani ‘dan Najeriya da mayarwa dangin ango da sadakin diyarsa saboda al’adarsu ta Yarbawa. An gano dalilinsa na yin hakan kuma dangin angon sun yi martani.
Mata Da Miji
Samu kari