Masu Garkuwa Da Mutane
Masu garkuwa da suka sace wata likitar ido, Ganiya Olawale-Popoola da mijinta Nuruddeen Popola da wani karamin yaro Folaranmi sun nemi naira miliyan 100 kudin fansa.
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi awon gaba da wasu yara ‘yan makaranta da ba a tantance adadinsu ba a karamar hukumar Emure da ke jihar Ekiti.
Shahararren mawakin nan na Najeriya Seun Kuti, ya yi kakkausar suka ga rundunar ‘yan sandan Najeriya in da ya ya zarge su da jagorantar kungiyoyin garkuwa da mutane.
Adadin wadanda aka yi garkuwa da su daga 2019 zuwa yau ya kai 17, 469 Rahoto ya nuna ana da labarin rayuka kusan 2, 500 da aka rasa a karkashin Bola Tinubu.
Jami'an rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja sun ceto wasu mutane 5 da aka yi garkuwa da su daga hannu tawagar ƴan bindiga daban-daban bayan musayar wuta.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai sabon farmaki a jihar Zamfara inda suka tafka sabuwar ta'asa. Yan bindigan sun sace amarya da ango a yayin farmakin.
An dauke mutane kuma har yanzu akwai wadanda ba su fito ba domin ‘yanuwansu ba su da kudi. ‘Yan bindiga za su hallaka mutane 11 saboda kin biyan kudin fansa
Dakarun sojoji da ke aikin kakkabe yan bindiga a jihar Katsina sun samu nasarar ceto mutanen da yan ta'addan suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Batsari.
An bayyana yadda wasu matsafa suka hallaka malamin makarantar allo tare da yin barna a wani sassan jikinsa. An ce sun yanke mazakutarsa a nan take.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari