Masu Garkuwa Da Mutane
Rahotanni sun ce yan sanda sun ceto basarake, Onogie na Udo-Eguare, wanda aka sace a ranar 3 ga Fabrairun 2025, bayan kwana hudu a hannun masu garkuwa da mutane.
Wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai farmaki masallaci ana sallar Asuba a masallaci da asuba. An sace limami da wasu masallata 10 yayin harin.
Mazauna jihar Kastina sun yi magana bayan sace Manjo Janar Ibrahim Maharazu Tsiga mai ritaya. Tsiga ya rike Darakta Janar na hukumar NYSC a Najeriya.
Jami'an rundunar 'yan sanda a jihar Kwara sun samu nasarar dakile yunkurin da wasu miyagu suka yi na yin garkuwa da wasu mutane. Sum cafke mutanen da ake zargi.
Wasu mahara da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi ajalin dan acaɓa, sun sace mai martaba sarki a jihar Edo, ƴan sanda sun bazama aikin ceto.
An yi zama a kotu kan tuhumar mai garkuwa da mutane, Chukwudimeme Onwuamadike, wanda aka fi sani da Evans, inda ya bukaci sassauci kan zargin da ake yi masa.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun yi awon gaba da shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Abia, Farfesa George Chima a gidansa da ke jihar Imo,
Fitaccen mai garkuwa da mutane, Evans ya tuba daga aikata garkuwa da mutane da kisan kai inda ya nemi gwamnatin Legas ta yi masa afuwa. Kotu ta yi hukunci.
'Yan bindiga dauke da bindigogi sun kai hari birnin tarayya Abuja cikin dare. Sun sace mata da miji da dansu da wani bako da suka yi, sun hada da wani mutum a gona.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari