Manyan Labarai A Yau
Gwamnan Neja, Umar Bago, ya bayyana aniyarsa na fara gyara tituna a fadin jihar ciki harda titunan tarayya. Ya ce za su nemi a dawo da kudin da suka kashe daga baya.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisun tarayya a jihar Kaduna ta yi fatali da ƙarar ɗan takarar jam'iyyar Labour Party (LP) kan sanatan Kaduna ta Kudu na PDP.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa dakarun Operations Safe Haven (OPSH) sun kama Lot Dauda, makashin Misis Dorathy Jonathan a kudancin Kaduna.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya koka a kan yadda yan bindigar da ke fitowa daga sauran yankunan kasar ke boyewa a jiharsa tare da addabar al'umma.
Sanatan birnin tarayya Abuja, Ireti Kingibe ta caccaki ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike kan naɗin sakatarori takwas na hukumar FCTA da ya yi.
Majalisar wakilai ta fito fili ta bayyana cewa ba gaskiya ba ne batun ƙungiyar ƙwadago na cewa mambobinta sun samu tallafin N100m daga gwamnatin tarayya.
Garba Shehu, kakakin tsohon shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa a yanzu haka ubangidansa ya koma gonarsa yana kula da ita.
Kotun sauraron kararrakin zaben majalisar dokoki ta jiha da ke zama a Enugu ta tsige Bright Ngene na jam’iyyar Labour Party sannan ta yi umurnin sake sabon zabe.
Kotun sauraron ƙarrrakin zaɓen ƴan majalisa a jihar Plateau, ta soke zaɓen ƴar majalisar PDP da ke wakiƙtar Langtang ta Arewa/Langtang ta Kudu a majalisar wakilai.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari