Manyan Labarai A Yau
Tsohon gwamnan jihar Kadun, Nasir Ahmad El-Rufai ya bayyyana wa'adin mulki na biyu na tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo, a matsayin wanda ya fi kowane nasara.
Ƙasar haɗaɗdiyar daular Larabawa (UAE), ta musanta cewa ta cire haramcin ba matafiya ƴan Najeriya takardar biza domin shiga ƙasar wanda ta ƙaƙaba musu.
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya samu kansa a cikin cakwakiya bayan an nuna bidiyonsa yana umartar sarakunan gargajuya su tashi tsaye su gaida shi.
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta tabbatar da samun nasarar cafke wani gawurtaccen ɗan bindiga da ya addabi jama'a wanda ta daɗe tana nema a jihar.
Kamfanin jirgi ya kori wani mutumi, matarsa da diyarsu daga cikin jirgi bayan sauran fasinjojin jirgin sun yi korafin cewa suna wani irin wari mara dadin ji.
Jami’ar jihar Chicago ta bayyana muhimman abubuwa hudu game da shaidar karatun shugaban kasa Bola Tinubu. Jami’ar ta bayyana shaidar karatun nasa.
Jami'ar jihar Chicago daga ƙarshe ta saki kwafin takardun shaidar karatun shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu. Hadimin shugaban ƙasar ne ya sanya su a Twitter.
Wani ginin Otal da ake kan ginawa mai bene 20 ya ruguje da yammacin ranar Alhamis a Asaba, babban birnin jihar Delta, kusan mutane Takwas suka jikkata.
Gobara ta tashi da tsakar dare a ofishin Kamfanin Samar da Wutar Lantarnki na Najeriya (TCN) da ke Jihar Kebbi. Gobarar ta tashi ne da misalin karfe 12.30 da dare.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari