Manyan Labarai A Yau
Ƴan bindiga sun kai wani mummunan hari a wata kasuwa a jihar Taraba, inda suka halaka mutum biyu har lahira. Ƴan bindigan sun kai harin ne cikin dare.
Wata budurwa ta ɗauki matakin ƙin amsa tayin neman aurenta da saurayin da suke soyayya tare ya yi. Abin da budurwar ta yi ya sosa zukatan mutane sosai.
Wani bidiyo na kawaye biyu da ke soyayya da saurayi daya ya girgiza intanet. Yan matan sun sumbace shi yayin da suke sharholiya da mutumin a gado.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci kotun ƙoli ta yi watsi da ƙarar da jam'iyyar PDP da ɗan takararta Atiku Abubakar, suka ɗaukaka kan nasararsa a zaɓe.
Uwargidan Sarkin Bichi, Mai martaba Nasir Ado Bayero ta faɗa a hannun ƴan damfara da sunan za su sanya mata hannun jari a harkar kasuwancin ma'adanai.
Ɗan takarar gwamnan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Nasarawa, David Ombugadu, ya yi tsokaci kan batun cewa yana shirin korar sarakunan gargajiya.
Jiragen yaƙin rundunar sojojin saman Najeriya sun yi luguden wuta kan miyagun ƴan bindiga a jihar Zamfara. Harin ya ƙona ƴan bindiga sama da 100.
Kamfanin simintin Dangote ya fito fili ya yi magana kan batun da ke yawo mai cewa ya shirya rage farashin kowane buhun siminti zuwa N2,400 a kasuwa.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Kogi ta kama Goodness Oshodi, wani matashi dan shekaru 19 da ake zargin ya binne kaninsa, Friday Oshodi da ransa.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari