Manyan Labarai A Yau
An hasko Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, a wani bidiyo da ya yadu yana girkawa tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki abinci.
Yaƙin da ake gwabzawa tsakanin Israila da ƙungiyar Hamas ta Falasɗinu ya jawo asarar rayuka masu yawa. Ƴan ƙasashen waje da dama sun mutu, wasu sun ɓace.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama a gwamnatin tsohon shugaban ƙasa, Muhamadu Buhari, Hadi Sirika, ya samu sabon muƙami a gwamnatin jihar Katsina.
Farfesa Bolaji Akinyemi, tsohon ministan harkokin waje na Najeriya, ya bayyana cewa maƙasudin faɗan Isra'ila da Falasɗinu shi ne a kitsa yaƙin duniya na uku.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf bai yi ƙasa a gwiwa ba wajen cigaba da ayyuka a jihar tun bayan da kotun zaɓe ta soke nasarar da ya samu a zaɓen gwamnan jihar.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya amince da naɗin Barr. Benedict Daudu a matsayin babban mataimaki na musamman kan harkokin shari'a.
Tsohon jigo a jam'iyyar APC, Timi Frank, ya buƙaci ƙungiyar raya tattalin ƙasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS) ta ƙwace shugabancinta a hannun Tinubu.
Ɗaliban jihar Abia sun samu sakamako mai kyau a jarabawar NeVO ta bana da aka saki, yayin da ɗaliban jihar Kebbi ba su yi abin a zo a gani ba a jarabawar.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da wasiƙa zuwa ga majalisr wakilai ɗpmin neman amincewarta kan naɗin shugabannin gudanarwa na hukumar NDDC.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari