Manyan Labarai A Yau
A ranar Juma’a 3 ga watan Nuwamba ne fadar shugaban kasa ta bayyana cewa Faransa za ta dawo da dala miliyan 150 da tsohon shugaba, Janar Sani Abacha ya sace.
Wata tsohuwar jarida da ke dauke da farashin naira kan kowace dala a shekarar 1978 ya bayyana a soshiyal midiya kuma ya haddasa cece-kuce. Mutane sun kadu.
Fitaccen mawakin Hausa Shu'aibu Ahmed Abbas, wanda aka fi sani da Lilin Baba ya ziyarci malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi. Ya ba da gudunmawa ga yan gaza.
Kungiyar AHOUN ta kamfanoni masu kula da zirga-zirgar zuwa aikin Hajji, ta yi nuni da cewa za a iya samun ƙarin kuɗin zuwa aikin Hajji a shekarar 2024.
Wata dattijuwa ta koka kan kaɗaicin da ya dame ta saboda rashin samun mijin aure ko saurayin da za su yi soyayya. Dattijuwar na neman mojin aure ido rufe.
Adebayo Shittu wanda ya yi Ministan ma’aikatar sadarwa a gwamnatin tarayya, ya yi magana kan yanayin shigar ministocin Shugaban kasa Tinubu mata.
Ana shirin fita da Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), Kwamared Joe Ajaero, kasar waje domin kula da lafiyarsa sakamakon raunukan da ya samu a jihar imo.
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware N2.8bn domin gina makarantun zamani saboda Almajirai a faɗin masarautu biyar na jihar. Gwamnatin ta kuma ɗauki malamai.
Atiku Abubakar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP ya caccaki ƙoƙarin da gwamnonin PDP suka yi na sasanta rikicin da ke tsakanin Wike, Fubara.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari