Manyan Labarai A Yau
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya soki kalaman da Shugaba Tinubu ya yi na cewa ya gaji tarin basussuka a ƙasa.
Ɗan takarar gwamnan jam'iyyar Labour Party (LP) a zaɓen gwamnan jihar Imo, Nathan Nneji Achonu, ya bayyana cewa ba zai ta ya Gwamna Uzodimma murna ba.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun salwantar da ran wani babban faston cocin Evengelical Church Winning All (ECWA) a jihar Kogi bayan sun karɓi kuɗin fansa.
Ofishin jakadancin Saudiyya da ke birnin tarayya Abuja, ya bayyana cewa fasinjohi 177 da Saudiyya ta hana su shiga, sun karya dokokin shiga ƙasar ne.
Babban sakataren yada labaran gwamnan, Sanusi Bature, ya yi watsi da rahotannin da ke sanar da ranar da kotun daukaka kara zata yanke hukunci a shari'ar zabe.
Wani ƙaramin yaro Almajiri a jihar Bauchi ya yi garkuwa da wata ƙaramar yarinya a jihar Bauchi. Yaron dai ya shiga har gidan mahaifin yarinyar sannan ya sace ta.
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta kama wani matashi daga kauyen Madakiya da ke karamar hukumar Zangon Kataf kan kashe mahaifinsa saboda ya bayyana a mafarkinsa.
Ɗan majalisar jihar Kano, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya yi alƙawarin biyan kuɗin maganin Fatima Shu'aibu ƴar shekara biyar mai fama da cutar daji a fuskarta.
An bukaci Shugaba Bola Tinubu ya kori mai ba shi shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, saboda kalaman da ya yi kan gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari