Manyan Labarai A Yau
Ofishin mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro ya kira taron hahhwa da shugabannin kungiyoyin kwadago na NLC da TUC kan yajin aikin da suka fara.
A watan Maris ne 'yan sanda suka kama matar auren, biyo bayan wasu kudi da ta tura zuwa kasar Spain, wanda hukumar kasar ke zargin kudaden haramtattu ne.
An shiga jimami a jihar Ƙano bayan an tsinci gawar wani matashi da ya rataye kansa har lahira. Marigayin matashin ya bar saƙo bayan ya rataye kansa.
Jami'ar Bayero da ke Kano (BUK) ta sanar da dakatar da gudanar da jarabawar zangon karatun farko na shekarar 2022/2023 saboda yajin aikin ƙungiyoyin ƙwadago.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bar Sanata Samuel Anyanwu a muƙamin sakatarenta na ƙasa duk da ya yi takara a zaɓen gwamnan jihar Imo.
Wata amarya ƴar shekara 20 a jihar Adamawa ta ɗauki wani mummunan mataki kam angonta a jihar Adamawa. Amaryar ta cinnawa gidansa wuta saboda ya ƙi sakinta.
Tsohon Gwamna Willie Obiano na jihar Anambra, ya yi magana kan batun sauya sheƙarsa daga jam'iyyar APGA zuwa APC bayan ya yi bankwana da mulkin jihar.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa shugabannin da suka gabbace shi, sun bar tarin basussuka ga gwamnatinsa. Sai dai ya ce akwai kadarorin da ya gada.
Kwamitin gudanar da ayyuka na jam'iyyar PDP na kasa, ya nada Setonji Koshoedo a matsayin sakataren riko na jam'iyyar a matakin kasa. Hakan na kunshe...
Manyan Labarai A Yau
Samu kari