Manyan Labarai A Yau
Wasu miyagun yan bindiga sun kai sabon farmaki a jihar Cross Rivers inda suka yi awon gaba da wani babban basarake. Sun kuma halaka mutum daya a harin.
Bayan kwashe shekara 35 tana aiki da gidan talabijin na NTA, Aisha Bello Mustapha ta koma ga mahaliccinta. Mun yi duba kan takaitaccen tarihinta.
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane da yan bindiga suka yi tare da halaka mutum uku daga cikinsu.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya yi sabbin nade-nade a gwamnatinsa. Gwamnan ya nada manyan mataimaka na musamman da zai yi aiki da su.
Kungiyar raya tattalin kasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS) na cigaba da kokari domin ganin sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun dawo da mulki hannun farar hula.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya nuna wa daliban koyon aikin jinya na jami’ar Al-Hikmah, Ilorin, jihar Kwara kyautar kudi naira miliyan 5.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi, Dino Melaye, ya yi magana kan darasin da ya koya a kayen da ya sha a zaben gwamnan.
Atiku, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, ya yi martani ga rahoton cewa ya ki sakin bayanan karatunsa bayan ya fallasa Tinubu.
Wani mummunan hatsarin mota ya salwantar da rayukan mutum 16 a kan titin hanyar Kaduna zuwa Abuja. Mutane da dama sun samu munanan raunuka a hatsarin.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari