Manyan Labarai A Yau
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya yi magana kan nasarar da ya samu wajen dakile yaki da cin hanci a jihar Kano. Gwamnan ya ce ya ceto biliyoyin naira.
Wasu kungiyoyin rajin tabbatar da dimokuradiyya na Arewacin Najeriya sun yi Allah wadai da hukuncin kotun daukaka kara na tsige Gwamna Dauda Lawal.
Rahoton nan ya tattaro wasu hukuncin shari’o’in da aka yi wanda aka yi nasara a kan Mai girma Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba Gida Gida a Kano.
Iyalan dalibin jami'ar jihar Ebonyi da ayarin motocin gwamnan jihar Ebonyi suka halaka na neman ayi musu adalci yayin da yan sanda ke yin rufa-rufa.
An samu ruftawar ramin hakar ma'adanai a jihar Zamfara wanda ya yi sanadiyyar easuwar mutum uku tare da raunata wasu mutum 11. An dai hana hakar ma'adanai a jihar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ki yarda ya saki bayanan takardun karatunsa bayan ya fallasa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya amince da biyan kudin gratuti ga ma'aikatan da suka yi ritaya ko suka rasu a matakin jiha da kananan hukukomi a jihar.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya dauki mataki kan wani shugaban makarantar sakandire bisa zargin cin zarafin wata daliba mace yar makarantarsa.
Nuhu Ribadu da sanatocin arewa sun ziyarci al'ummar Tudun iri da harin bam ya ritsa da su. Duk da haka, sun nuna kwarin gwiwa kan hukumomin tsaron kasar.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari