Manyan Labarai A Yau
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku a jihar Adamawa ya ritsa da wasu mutum biyar. Mutum biyu sun rasa ransu bayan jirgin ruwan ya kife.
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da cewa wasu daga cikin masu zanga-zangar da aka cafke a birnin Kano, an gurfanar da su a gaban kotu.
Ministan ma'adanai, Dele Alake, ya bayyana cewa manyan yan Najeriyan ke daukar nauyin hakar ma'adanai ba bisa ƙa'ida ba da ta'addanci da yan bindiga.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi wa ayarin wasu motoci kwanton bauna a jihar Rivers. A yayin harin yan bindigan sun halaka sojoji hudu da direbobi biyu.
Wata kungiyar lauyoyi mai suna 'Concerned Citizens' ta yi alkawarin tattara lauyoyi 300 domin kare nasarar Bello Matawalle na jam'iyyar APC a kotun koli.
Iyalan mutanen da suka rasu a harin bam da sojoji suka kai kan masu Maulidi a kauyen Tudun Biri cikin karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, sun kai FG kara.
Ƙungiyar yan kasuwa (TUC) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta biyan dukkanin ma'aikantan gwamnatin tarayya karin albashin N35,000.
Fasto Christon Orovwuje shugaban cocin Pacesetters Prophetic Interdenominational Ministry a Warri ya bayyana shirin samar da abinci ga yara sama da 1000.
Apostle Chris Ajabor ya saki hasashensa kan shekarar 2024 mai zuwa. A wannan ragoton, Legit Hausa ta lissafo dukka hasashe 50 da Fasto Ajobor ya yi.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari